Hii guys am back again...

TODAY I'm going to show you HOW TO GET an INSTAGRAM FOLLOWERS FOR FREE

Assalam Abokai yaune zan nuna maku Yadda Ake Samun followers babu iyaka a instagram so ina Fatan kuna tare Dani (JABEER HAXOR MC)

First of all Goto the play store and download
1-chrome browser
Or
2-Firefox browser

SO Bayan Ka gama downloading Na wannan browsers din abinda zakayi Da farko shine zaka bude chrome browser dinka Ko kuma Firefox dinka saika bude wannan links din dazan bayar yanzu

https://instagramtakipci.net/tools/send-like

http://begeni.vip/tools/send-follower

https://www.popileriz.com/tools

https://takipde.com/tools/send-follower

https://www.instafenomeni.net/tools/send-follower

https://i.instagramtakiphilesi.com/tools/send-follower

http://organiktakipci.com/tools/send-follower

http://araclar.instagramhilecim.com/tools/send-follower

https://instagramtakiphilesi.xyz/tools/send-follower

Yauwa Bayan Ka bude wannan URL din Zakaga Wasu abubuwa Kamar haka

1- GIRIS YAP

2- Instagram ILE GIRIS YAP

da Dai sauransu Toh abinda zakayi shine zaka danna GIRIS YAP da zarar ya bude Zakaga ya nuno maka wajen da zakasa USERNAME DINKA DA PASSWORD Na instagram

So Bayan kasa username dinka da password Zakaga wani Abu Kamar haka

GIRIS YAP Yana nufin LOGIN Kenan saika danna
Bayan ya bude Zakaga ya nuno maka Wasu abubuwa Kamar haka

1- send likes
2- send followers
3- send comments

So saika danna Akan send flowers shikenan Insha Allah zakana samun followers Kamar guda 1000 everyday

Idan kanason Karin Bayani zaka Iya samuna ta WhatsApp Ko Facebook

WhatsApp
07065721492
07068628458

Facebook
Jabeer Musa Umar
Jabeer Mc

All a ya taimaka
Sannan zanyi muku sauran Bayani nan bada jimawa bah Insha Allah

Post a Comment

  1. bros what happened to English...am not understanding

    ReplyDelete
  2. That is very helpful for increasing my knowledge in this field. buy google 5 star reviews

    ReplyDelete

 
Top