[MTN user]
.
0.00k free browsing
.
.
kamar Yadda nai alqawarin post akan yadda xakui free browsing a layin MTN Yau
aranar da nace bayan kwana2 xanyi post har wasu sun fara tunanin wulaqanci ne ko kuma ina ganin ni wanine to gskya masu wannan tunanin basu min adalciva dalili kuwa shine
.
.
Yau kimanin kwana5 kenan ina fama da rashin lfy mai tsanani amma ban nunava dan wlh online din da nake hawa ma daure wa nake kuma idan kuka lura yanxu bana chat sosai to amma yau kam naji dama dama
sannan xan cika muku alqawarin da na muku
.
.
Da farko ka tabbatar account din ka akwai kamar N50 ko N40
.
.
Sai kaje wajen tura msg kayi Text GM to 2200
ka tabbatar kayi yadda na fada maka domin wannan subs din da xakai ta N500 ce idan kasa N40 kayi N40 xasu dauka a madadin N500 din
.
.
sai kayi download na wannan app din mai suna HTTP INJECTOR
http://dl.apk-cloud.com/root/apk/2017/8/18/com.evozi.injector_69.apk?id=com.evozi.injector&f=HTTPInjector%28SSH%2FProxy%2FVPN%29_4.2.3_apk-dl.com.apk&dl=2
.
.
sai ka kara download na game ehi ANAN
http://www.datafilehost.com/get.php?file=fa37012c
amma shi wannan game .ehi xaka gansa kamar VIRUS ne to karka damu kawai ka bude wannan HTTP INJECTOR din da kafara dauko wa
bayan ya bude a gepen hanun damar ka xaka ga wani waje mai ... alamar option sai ka shiga xaka ga
CONFIG
.
.
sai ka shiga again
xaka ga
EXPORT da IMPORT
sai kawai ka shiga IMPORT daga nan ne
.
.
xai shiga da kai memory wayar sai kaje ka shiga FOLDA da ka aje wannan GAME ehi din
sai ka tava game .ehi din xaka ga yace soccessfull upload kai kuma sai ka danna START
amma ka tabbatar kayi wannan subs din na GAME kamar yadda na fada maka sannan sai kayi unsubs dinsa dan kar su riqa cire maka kudi suna RENEW
.
.
Domin yin unsubs Text STOP to 2200
.
.
POSTED BY JABEER MC
I don't understand at all..
ReplyDelete