YANDA ZAKA RIKA SAMUN KYAUTAR KATIN WAYA [ FREE  RECHARGE CARD] CIKIN SAUKI

.

.

¤

.

.

Hi My abkai barkan ku da Rana fatan kowa na Lafiya

kamar Yadda jiya nai muku Alqawarin kawo muku hanyar da xaka riqa samun kudi A internet cikin sauqi

.

.

nasan mutane da dama sukan ga ko suji ana tallan site kala kala wanda ake cewa wai suna bada kyau tar kudi  idan akai REGISTER a ciki sai mutum yaje yay ta wahala amma suqi bada kudin
.

.

Kamar Yadda wasu suka sanni nakan danyi bakin kokarina wajen kawo muku sababbin fasahar zamani hade da  cheats na layu ka
.
.
.
A yanxu gskya inada hanyoyin da nake samun kudi sosai kuma batare da nasha wani wahala ba dan hakane ma yanxu zanyi muku bayanin daya daga cikin hanyoyin
.

.

MENENE #MYNAIJAREVIEWS?

Mynaijareviews shine muke kira da #MNR
.

.

dan sbd kar kudin ga ganin ina magana akan MNR kuyi tunanin wani abun davan

MYNAIJAREVIEWS

WEBSITE nena kasuwancin YANAR GIXO wato wajene na seda siyarwa

.

.
sannan kuma akwai wata hanya da suka fitar ta yadda idan kai REGISTER dasu domin kasuwanci xasu baka wani abu da ake kira da [ POINTS]
.
.

.
Sannan da wannan POINTS din ne xakai EXCHANGE dinsa xuwa AIRTIME [ RECHARGE CARD]
.

.
ga yana yin abubuwan yadda yake
.

.

¤
1000POINTS shine keda N100

¤

.
2000POINTS shine keda N400

.

¤

3500POINTS shine keda N1000

.

.

TA YAYA ZANSAMU POINTS?

.

.
A duk wanda yayi REGISTER a site din suna bada kyautar 1000POINTS

kunga a takaice N100 kenan idan kana so kai EXCHANGE dinsa
.

.
idan ka daura photon ka ko wani abun davan a PROFILE din ka xasu baka 100POINTS haka idan kai chat a cikin dan waje ne na kasuwan ci akwai mutane sosai awajen

.

[BAR KWANCI]
 
to amma ni gskya ba kasuwanci ya kaini ba Neman BANXA ta kaini dan duk inda BANXA take topa xaka hango KEYATA a wajen ni kam najene na tara POINTS Ne na divi KUDI
.
.
Ato kuma dai nasan dan kudin xaku je
.
.
CI GABAN DARASI
.
.

to amma idan kana so ka samu POINTS mai uban yawa sosai

sai kayi COPY na LINK da suka vaka kayi ta INVITE na abokan ka xuwa SITE din da LINK din naka dan duk mutum1 da ka gayya to musu xasu baka kyau tar

500POINTS

.

.
to amma ni davaran da  nake musu wannan sirrine duk da nasan wasu xasu gane me nake nupi

.

.
tam dama na fada muku ku tana di NAIJ.MAIL dan gskya GMAIL be wani bada GUD RESULT

.

.

sai ka bude browser ka  ka shiga nan domin yin REGISTER

http://www.mnr.com.ng/Mobile/Customer/Registerc.aspx?rid=11729

.

.

karku manta dole fah sai kana da Babban BROWSER nama riga da nai muku bayani Jiya

.

.
sai ka ciccike wanan FORM din

ka danna #REGISTER

daga nan xasu nuna maka inda xaka sa PHONE NUMBER din ka

.

.

bayan kasa NUMBER taka kadanna VERIFY xasu turo maka da wasu CODE ta wannan number wanda xakai VERIFY sai kasa

.

.
ka danna START

bayan nan agefen hagu xaka ga wani wajen dan alama wanda xaka danna ta baka OPTION
.

.
Sai ka shiga a saman xaka ga POINTS din ka da suka baka sannan

.
.
anan ne xaka ga PROFILE din ka da sauran tarka ce

sai ka dawo ka shiga wannan LINK din DOMIN YIN ACTIVATE na ACCOUNT din ka ta yadda xaka dinga samun POINTS masu yawa
.

.

www.mnr.com.ng/verification-page.aspx?

.

anan ne xaka ga sun nuna maka wani CODE mai suna VC-

Xaka gansa ne kamar haka

VC-48985471

.

.

sai kayi COPY na CODE din ka samu wani PHOTO ko wani iri wanda fuskar ka ta fito kai koda ba naka bane sai kayi EDIT na photon kasa wannan CODES din a jikin photon
.

.

sai kaxo kayi UPLOAD dinsa a wajen hade da ID CARD ko katin dan kasa shima ko wani irine
.

.
kai SUBMIT ka jira kwana2 suyi APRUV

suna yin apruvin xasu qara maka POINTS din sosai
.

.
to amma idan kuma kana sone ka fitar da wannan POITNS din naka na farko da kasamu

wanda

ka bude sabon ACCOUNTS suka baka bayan ka bude PAGE din sai ka danna wajen POINTS din xaka ga
.

.
REDEEM POINTS

.
.
sai ka shiga xaka ga inda aka rubuta

1500points to N100 AIRTIME

.

.
sai ka shiga kai submit ka jira nanda kwana3 daidai xaka ga sun turo maka da kudin ka hade da DATA
.

.
Shi wannan ta N100 basai kayi ACTIVATE dinva to amma ni shawarar da xan bayar shine kai ACTIVATED din domin xaka fi samun kudi sosai
.

.
idan wasu basu manta ba shekaran jiya sunga POST dina na wata N400 a MTN  da kuma N4000 a ETISALAT dina dana fitar duk anan ne na fitar

.

.

sannan kuma wani hanxari ba gudu ba wannan COMPANY basa aiki RANA KUN [ASABAR DA LAHADI]

.

.
wannan hanyar dana bayar ingan tacciya ne domin ni kaina anan nake samun kudi sosai dan nama fi samu anan akan sauran hanyoyin da nasani
.

.
kuma nafi CONFIRM anan

shiyasa ma na sanar da ku dan kuma ku karu

.

.
ina fata kowa ya gane

idan baka ganeva kai min #COMMENTS ko ka kirani [07065721492]
.

.
amma PLS banda INBOX  karka ce nai maka ba daidai va
.

.
POSTED By... JABEER HAXOR MC

Post a Comment

 
Top