[9MOBILE|ETISALAT User]
.
.
. SHIN KANA BATA KUDIN KA WAJEN SIYAN DATAR YIN BROWSING ko DOWNLOAD ko SOCIAL MEDIA
KARANTA WANNAN POST din domin sanin yadda xakai su wadannan abubuwan dana xano kyau ta da layin kana ETISALAT wanda a halin yanxu ya dawo 9MOBILE
.
UNLIMITED ETISALAT|9MOBILE FREE BROWSING & DOWNLOAD
.
.
A Yanxu haka nasamu lokaci wanda dama tun shekaran jiya naso nai wannan POST din wanda nasan wasu xai dan taimaka musu domin nasan yanxu mafi yawan cin yen chat ba,a i,ya siyan DATA
.
.
sai uban fama da FREEBASIC.COM lolz
A cikin wannan SHEKARAN 2017 aka kirkiri wani sabon VPN wanda xai baka damar yin BROWSE,DOWNLOAD,WHATSAPP,FACEBOOK,INSTAGRAM,
.
.
da sauran su KYAU TA
batare da wani DATA ko kudi ba
sannan wannan VPN na musan manne wanda xakai amfani dashi da layin kana ETISALAT wanda suka koma #9mobile
.
.
domin more wannan garavasar sai ka hanxarta PLAYSTORE na wayar ka kayi seach na
OFFICE VPN
.
.
sai kayo download dinsa ko ka shiga nan ka dauko
http://dl.apk-cloud.com/root/apk/2017/9/7/com.okwyx.vpn_19.apk?id=com.okwyx.vpn&f=Office%20VPN%E2%80%94Free%20Unlimited%20VPN_1.2.3_apk-dl.com.apk&dl=2
.
.
amma shawarar da xan vaka shine ka dauko na PLAYSTORE sbd shine LATES VERSION
.
.
bayan ka dauko sai ka kunna 2G AUTO 3G na wayar ka idan grin ku ko ince kauyen ku ba 3G
.
.
bayan ka kunna sai ka shiga OFFICE VPN din da ka dauko
sai ka danna #CONNECT
sai dai kuma wani hanxari ba gudu ba wannan VPN din xaka more whatsapp,facebok,opera,instagram ne kadai
i,ya sune kawai xakai abubuwa a ciki kyau ta
.
.
to amma idan kana so ka kara wasu apps naka wanda suma kake so kai amfani da VPN din dasu kyau ta
bayan ka shiga xaka ga inda kasa
.
.
PROXY SETTINGS
sai ka shiga xaka ga su whatsapp,youtube,ucbrowser,instagram
.
.
A wajen sai ka danna #ADD sai ka qara wasu apps din da kake so ka more garavasar dasu
.
.
ina fata kowa ya gane idan akwai abinda baka gane ba sai kamin COMMENTS ko ka kira number ta nai maka karin bayani [ 07065721492 ]
.
.
POSTED... . . JABEER HAXOR MC
Post a Comment