[ANDROID User]

.
.
YANDA ZAKA RIKA SAMUN KYAU TAR KATIN WAYA DA ANDROID PHONE
.
.

.

.
Kamar Yadda jiya nai alqawari A Yau xanyi bayani ta yadda xaku riqa samun katin waya tare da kyau tar data a kowani LAYI  ta hanyar amfani da wayar ANDROID
.

.
basai naqara muku dogon bayani ba

sauda yawa akwai KAMPANONIN da suke janragamar bada kautar KATIN waya ta hanyoyi kamar haka
.
.

1= SURVEY ] survey dai nasan kowa yasan me ake nufi dashi domin kwana kin baya nayi jawabi akai to amma kasancewar nasan akwai wanda basusan shiva xan danyi musu misalin sa a gurguje
.
.
survey shine wanda ake turo maka da wasu yen tambayoyi idan ka amsa su a baka kyau tar katin waya sannan pa ba dole bane ka amsasu daidai koda ka amsa badai daiva duk xasu baka kudin to wannan shine SURVEY
.
.
2 = REFFERAL LINK/CODE | wato akwai kuma KAMFANIN DA SUKAN BUDE SITE DIN SU KO APPLICATION na kasuwanci wanda xasu fitar da wani kaso a duk abokin ka da ka gayyato sa yayi REGISTER da su
.
.
to amma bari mu fara da 1 daga cikin wadan nan hanyoyin
.
.
MENENE #JAMA_APP

.
.
JAMA APP wani MANHAJA ce da wasu KAMFANI mai suna GETJAMA suka fitar domin biyan kudade akan wasu yen tambayoyi da xasu maka kai kuma idan ka amsa musu koda kuwa badai dai bane xasu baka wannan kudin wato [ SURVEY]
.
.
Idan kana da wayar ANDROID

sai kaje #PLAYSTORE kayi SEACH

JAMA

sai kayo DOWNLOAD dinsa
.

.
bayan kayi DOWLOAD dinsa sai ka shiga

==> Signup
xaka ga sun baka wani FORM wanda xaka ciccike
.
.
xaka sa
.
.
EMAIL

PHONE NUMBER

PASWD guda 4
.

sai kuma wajen #PROMO_CODE

sai kayi Tick box din kasa sai kasa
.
.
NA4132

daga nan ka danna REGISTER xasu turo maka VERIFY CODE ta wannan NUMBER taka da kasa wajen REG

.

.
sai kasa CODE din ka danna SUBMIT

daga nan xasu maka WELLCOME

.

.
anan ne xaka ga CAMPAIGN wanda xaka xava kashi ga xaka ga #JOB sai kayi CLICK ka amsa musu tmbyoyin da suka ma
.
.
idan ka gama kai SUBMT anan take xasu baka kyau tar kudin

.
.
wani CAMPAIGN din suna bada N200 , N150 ,N75 , N55 N35

.
.
duk dai CAMPAIGN din da kayi

idan kagama CAMPAIGN din sun baka kudin

sai ka dawo MAINMENU na APP din xaka ga a sama akwai OPTION sai ka shiga

.
.
idan ka shiga xaka ga CASHOUT sai ka shiga ka rubuta yawan kudin da xaka fitar sai ka danna RECHARGE

.
.
sannan a duk lokacin da suka fitar da sabon CAMPAIGN xasu muku TEXT MASSAGE ta number ku cewa an fitar da sabon CAMPAIGN kai kuma sai kaje ka shiga APP din ka shiga sabon CAMPAIGN din
.
.
kayi SURVEY din idan ka gama kaje ka cire kudin ka

ina fata an fahimta
.
.
neman karin bayani

[07065721492]

.
.
BY JABEER MC

Post a Comment

 
Top